🙌 Assalamu Alaikum wa rahmatullahi
Wannan Tashar iya ta kwas din hukunce-hukuncen azumi ce.
📆 Za a fara kwas din bayan an rufe rijista a ranar *13 ga watan Maris.*
🔗 Daga baya za a turo da link din rijista wanda zaku cike da zarar kun yi jarrabawa
Last updated 1 month, 1 week ago
Dostavka 15-20kun ichida yetkazib beriladi✅
Viloyatlarga pochta orqali✅
@Sattorov_05_30
Last updated 1 month, 3 weeks ago
Tsangayar Afrika tana muku Barka da Sallah, Allah ya maimaita mana Amin
Sunnoni da ladubban ranar idi:
✨ Assalamu Alaikum wa rahmatullah.
⭕ MUHIMMIYAR SANARWA ⭕
📣 Ranar karshe da za a iya fitar da satifiket din hukunce-hukuncen azumi ita ce gobe Talata, 2/4/2024.
🙏 Muna rokon kowa da kowa ya kammala kwas dinsa domin ya samu satifiket din kwas.
🔗 https://ha.africaelearning.net/quizzes/jarrabawar-daurar-hukunce
° 📈
Ga fom din jin ra'ayi nan game da kwas din da aka gabatar:
#Hukunce-hukuncen_Azumi irinsa na farko.
✅ ¦ Muna fatan kowa ya cike domin ciyar da shirin gaba.
Kuma cikewar ba zata ɗauki fiye da minti biyu.
[https://forms.gle/XDHHzuh4rbMV817j6]
- Allah Ya yaba muku, Ya yi maku albarka - 🌿
Hukunce-hukuncen_Azumi
#Tsangayar_Africa
Google Docs
Jin ra'ayi game da kwas din azumi
- Fom ga mahalarta kwas don bayyana ra'ayoyinsu game da kwas din da ya gabata Daurar Hukunce-Hukucen Azumi wacce aka gabatar daga 5-12 na Ramadan. Wanda yayi daidai da ranar 15 - 22 na watan Maris. Wacce Ass. Prof. Abdallah Usman ya gabatar.
🙌 Assalamu Alaikum wa rahmatullahi
Wannan Tashar iya ta kwas din hukunce-hukuncen azumi ce.
📆 Za a fara kwas din bayan an rufe rijista a ranar *13 ga watan Maris.*
🔗 Daga baya za a turo da link din rijista wanda zaku cike da zarar kun yi jarrabawa
Last updated 1 month, 1 week ago
Dostavka 15-20kun ichida yetkazib beriladi✅
Viloyatlarga pochta orqali✅
@Sattorov_05_30
Last updated 1 month, 3 weeks ago