Last updated 4 weeks ago
Shin ko kun san wasu daga cikin kamannin Manzon Allah (S.A.W)?
Shin ko kuna ƙin abubuwan da Manzon Allah (S.A.W) yake ƙi:
Shin ko kuna son abubuwan da Manzon Allah (S.A.W) yake so:
Shin ko kun san abubuwan da ya wajaba ku aikata su a salla?
Shin wani abu mai kyau, ko mara kyau ya taɓa samun ku?
ko kun san cewa Allah ne Ya ƙaddara faruwar hakan?
To ga amsarku nan.
Ta yaya mutum zai kare gaɓɓansa ga barin saɓa wa Allah?
Last updated 4 weeks ago