Maqsad 10k ❤️
OWNER : @alone_1ega?
AKKOUNT SAVDO : @sms1sms1
ALONE CARD : @alonegamercard
Adminlar: ?
1- @alone_1admin
Kanalda luboy narsa boladi ?
Last updated hace 5 meses, 2 semanas
Sojan Isra’ila Ya kashe Ba’amurkiya Mai Fafutuka; ‘Yanuwanta Sun Bukaci A Yi Bincike Na Gaskiya
An kashe wata matashiya ‘yar Turkiya /Amurka, Aysenur Eygi, a Yammacin Gabar kogin jordan a ranar Juma’a
https://www.instagram.com/hausatvofficial/
https://www.facebook.com/hausatvofficial
-Yahudawa fiye da rabin miliyan sun yi zanga-zanga a Tel Aviv domin matsala lamba kan Netanyahu
-Islami: Bayanin IAEA Ya Tabbatar Da Cewa Shirin Iran Na Nukiliya Bai Saba Wa Kaida Ba
-Gwamnatin Najeriya Ta Kare Kanta Game Da Karin Farashin Man Fetur
https://www.instagram.com/hausatvofficial/
https://www.facebook.com/hausatvofficial
Martanin Hisbullahi
Sojojin Sudan Da Dakarun Kai Daukin Gaggawa Suna Gwabza Fada A Arewacin Birnin El Fasher
Cikakkun Shirye-shiryen Mu:
Sanar da Sunayen ‘yan takaran shugabancin kasa a Iran
Cikakkun Shirye-shiryen Mu:
Afirka A Yau
Shirin zai yi dubi ne dangane da danbarwar siyasa a kasar Libiya da kuma tasirin hakan kan yanayi na tsaro da zamantakewar al'ummar kasar.
Cikakkun Shirye-shiryen Mu:
Hausatv liivestream (Shirye-shiryen Hausatv kai tsaye
Ku Saurari Cikakkun Labaran Duniya Na Safiyar Yau Litinin 08/04/2024.
Masu kallonmu zaku iya bibiyar tasharmu ''AfrikaTV'' kai tsaye duk lokacin da kuke bukata a manhajarmu ta telegram a wannan adireshi : ?
Wakar Murna Da Watan Ramadana
Cikakkun Shirye-shiryen Mu:
Hausatv liivestream (Shirye-shiryen Hausatv kai tsaye
Maqsad 10k ❤️
OWNER : @alone_1ega?
AKKOUNT SAVDO : @sms1sms1
ALONE CARD : @alonegamercard
Adminlar: ?
1- @alone_1admin
Kanalda luboy narsa boladi ?
Last updated hace 5 meses, 2 semanas