Za'a iya samun mu a YOUTUBE, DA KUMA FACEBOOK
Last updated 3 weeks, 4 days ago
Assalomu Alaykum Hush kelibsiz)
Admin @Maximus_2ak
Last updated 2 months ago
Bayan ƙarewar kwanaki 60 da aka ɗibarwa ƴan sahayoniya dasu janye gaba ɗaya daga kudancin Lebanon ya ƙare a jiya Lahadi, yanzun haka an fara ganin kwararar ƴan Lebanon suna komowa muhallan su a kudancin ƙasar.
ABS na ƙara taya ku murnar Eidin Mab'ath.
Shahadar Imam Musal Kazeem (AS), da kuma laifin Shahidai a wajen azzaluman da ke kashe su. — Ɓangaren jawabin Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) a yayin tunawa da Shahadar Imam Kazeem (AS) ranar Asabar 25 ga Rajab 1446 a Abuja. @SzakzakyOffice
Ana ci gaba da gudanar da gangamin nuna goyon bayan al'ummar Falasdinu a irnin Washignton a Amurka.
Ansarullah a Yemen sun saki matuƙan jirgin ruwa da suka kama don nuna goyon bayan su akan yarjejeniyar tsagaita wuta da aka ƙulla tsakanin Hamas da Israel.
Yadda birnin Haifa a Israel ya koma bayan luguden wuta da dakarun Hizbullah suka yi tayi akan birnin.
Akalla mutane kusan sittin Israel ta kashe daga safiyar yau Talata a yankin Gazza.
Sheikh Naem Qaseem ya fara gabatar da jawabin sa yanzun nan.
Za'a iya samun mu a YOUTUBE, DA KUMA FACEBOOK
Last updated 3 weeks, 4 days ago
Assalomu Alaykum Hush kelibsiz)
Admin @Maximus_2ak
Last updated 2 months ago